{"title":"房屋搜查结果","authors":"Isah Sarkin Fada, Dr. Nazir Ibrahim Abbas","doi":"10.36349/easjehl.2023.v06i02.002","DOIUrl":null,"url":null,"abstract":"Ayyukan ta’addanci a jihar Zamfara sun haifar da giɓi a dukkan lamurran da suka shafi tattalin arziki da zamantakewa da tsaro. Bugu da ƙari, wannan ya sa mutane sun bar gidajensu na asali zuwa wasu wurare domin tsira da rayuwarsu da dukiyoyinsu. A wannan takarda an yi ƙoƙarin fito da kalmomin da ‘yan gudun hijira ke amfani da su a yayin zantukansu na yau da kullun da suka shafi aro daga wani harshe da ƙirƙira da faɗaɗa ma’ana. Hakazalika ‘yan gudun hijira na amfani da salon kwaikwaya da haɗa kalmomi biyu su bayar da ɗaya da ɗafi waɗanda suka bunƙasa harshen wajen samun sababbin al’amurra a cikinsa da sukan faru lokaci-lokaci. Wannan takarda ta yi nazarin bunƙasar harshen Hausa da aka samu dalilin samuwar rukunin masu ayyukan ta’addanci a yankin jihar Zamfara. Takardar ta yi ƙoƙarin fito da sababbin kalmomi da sassan jimloli da suke da alaƙa da abincin ‘yan gudun hijira da kuma wasu kalmomi da suka shafi rayuwarsu ta zaman gudun hijira. Daga cikin dabarun da aka yi amfani da su wajwen gudanar da binciken akwai: zantawa da ‘yan gudun hijira da ke zaune a sansani daban-daban na Anka da kewaye. Da ƙarshe ana sa ran a fito da sakamakon bincike.","PeriodicalId":352934,"journal":{"name":"East African Scholars Journal of Education, Humanities and Literature","volume":"20 4 1","pages":"0"},"PeriodicalIF":0.0000,"publicationDate":"2023-02-02","publicationTypes":"Journal Article","fieldsOfStudy":null,"isOpenAccess":false,"openAccessPdf":"","citationCount":"0","resultStr":"{\"title\":\"Hausar Rukuni: Kayan Amfanin Yau da Kullum a Bakin ‘Yan Gudun Hijira a Ƙaramar Hukumar Anka\",\"authors\":\"Isah Sarkin Fada, Dr. Nazir Ibrahim Abbas\",\"doi\":\"10.36349/easjehl.2023.v06i02.002\",\"DOIUrl\":null,\"url\":null,\"abstract\":\"Ayyukan ta’addanci a jihar Zamfara sun haifar da giɓi a dukkan lamurran da suka shafi tattalin arziki da zamantakewa da tsaro. Bugu da ƙari, wannan ya sa mutane sun bar gidajensu na asali zuwa wasu wurare domin tsira da rayuwarsu da dukiyoyinsu. A wannan takarda an yi ƙoƙarin fito da kalmomin da ‘yan gudun hijira ke amfani da su a yayin zantukansu na yau da kullun da suka shafi aro daga wani harshe da ƙirƙira da faɗaɗa ma’ana. Hakazalika ‘yan gudun hijira na amfani da salon kwaikwaya da haɗa kalmomi biyu su bayar da ɗaya da ɗafi waɗanda suka bunƙasa harshen wajen samun sababbin al’amurra a cikinsa da sukan faru lokaci-lokaci. Wannan takarda ta yi nazarin bunƙasar harshen Hausa da aka samu dalilin samuwar rukunin masu ayyukan ta’addanci a yankin jihar Zamfara. Takardar ta yi ƙoƙarin fito da sababbin kalmomi da sassan jimloli da suke da alaƙa da abincin ‘yan gudun hijira da kuma wasu kalmomi da suka shafi rayuwarsu ta zaman gudun hijira. Daga cikin dabarun da aka yi amfani da su wajwen gudanar da binciken akwai: zantawa da ‘yan gudun hijira da ke zaune a sansani daban-daban na Anka da kewaye. Da ƙarshe ana sa ran a fito da sakamakon bincike.\",\"PeriodicalId\":352934,\"journal\":{\"name\":\"East African Scholars Journal of Education, Humanities and Literature\",\"volume\":\"20 4 1\",\"pages\":\"0\"},\"PeriodicalIF\":0.0000,\"publicationDate\":\"2023-02-02\",\"publicationTypes\":\"Journal Article\",\"fieldsOfStudy\":null,\"isOpenAccess\":false,\"openAccessPdf\":\"\",\"citationCount\":\"0\",\"resultStr\":null,\"platform\":\"Semanticscholar\",\"paperid\":null,\"PeriodicalName\":\"East African Scholars Journal of Education, Humanities and Literature\",\"FirstCategoryId\":\"1085\",\"ListUrlMain\":\"https://doi.org/10.36349/easjehl.2023.v06i02.002\",\"RegionNum\":0,\"RegionCategory\":null,\"ArticlePicture\":[],\"TitleCN\":null,\"AbstractTextCN\":null,\"PMCID\":null,\"EPubDate\":\"\",\"PubModel\":\"\",\"JCR\":\"\",\"JCRName\":\"\",\"Score\":null,\"Total\":0}","platform":"Semanticscholar","paperid":null,"PeriodicalName":"East African Scholars Journal of Education, Humanities and Literature","FirstCategoryId":"1085","ListUrlMain":"https://doi.org/10.36349/easjehl.2023.v06i02.002","RegionNum":0,"RegionCategory":null,"ArticlePicture":[],"TitleCN":null,"AbstractTextCN":null,"PMCID":null,"EPubDate":"","PubModel":"","JCR":"","JCRName":"","Score":null,"Total":0}
Hausar Rukuni: Kayan Amfanin Yau da Kullum a Bakin ‘Yan Gudun Hijira a Ƙaramar Hukumar Anka
Ayyukan ta’addanci a jihar Zamfara sun haifar da giɓi a dukkan lamurran da suka shafi tattalin arziki da zamantakewa da tsaro. Bugu da ƙari, wannan ya sa mutane sun bar gidajensu na asali zuwa wasu wurare domin tsira da rayuwarsu da dukiyoyinsu. A wannan takarda an yi ƙoƙarin fito da kalmomin da ‘yan gudun hijira ke amfani da su a yayin zantukansu na yau da kullun da suka shafi aro daga wani harshe da ƙirƙira da faɗaɗa ma’ana. Hakazalika ‘yan gudun hijira na amfani da salon kwaikwaya da haɗa kalmomi biyu su bayar da ɗaya da ɗafi waɗanda suka bunƙasa harshen wajen samun sababbin al’amurra a cikinsa da sukan faru lokaci-lokaci. Wannan takarda ta yi nazarin bunƙasar harshen Hausa da aka samu dalilin samuwar rukunin masu ayyukan ta’addanci a yankin jihar Zamfara. Takardar ta yi ƙoƙarin fito da sababbin kalmomi da sassan jimloli da suke da alaƙa da abincin ‘yan gudun hijira da kuma wasu kalmomi da suka shafi rayuwarsu ta zaman gudun hijira. Daga cikin dabarun da aka yi amfani da su wajwen gudanar da binciken akwai: zantawa da ‘yan gudun hijira da ke zaune a sansani daban-daban na Anka da kewaye. Da ƙarshe ana sa ran a fito da sakamakon bincike.