Hausar Rukuni: Kayan Amfanin Yau da Kullum a Bakin ‘Yan Gudun Hijira a Ƙaramar Hukumar Anka

Isah Sarkin Fada, Dr. Nazir Ibrahim Abbas
{"title":"Hausar Rukuni: Kayan Amfanin Yau da Kullum a Bakin ‘Yan Gudun Hijira a Ƙaramar Hukumar Anka","authors":"Isah Sarkin Fada, Dr. Nazir Ibrahim Abbas","doi":"10.36349/easjehl.2023.v06i02.002","DOIUrl":null,"url":null,"abstract":"Ayyukan ta’addanci a jihar Zamfara sun haifar da giɓi a dukkan lamurran da suka shafi tattalin arziki da zamantakewa da tsaro. Bugu da ƙari, wannan ya sa mutane sun bar gidajensu na asali zuwa wasu wurare domin tsira da rayuwarsu da dukiyoyinsu. A wannan takarda an yi ƙoƙarin fito da kalmomin da ‘yan gudun hijira ke amfani da su a yayin zantukansu na yau da kullun da suka shafi aro daga wani harshe da ƙirƙira da faɗaɗa ma’ana. Hakazalika ‘yan gudun hijira na amfani da salon kwaikwaya da haɗa kalmomi biyu su bayar da ɗaya da ɗafi waɗanda suka bunƙasa harshen wajen samun sababbin al’amurra a cikinsa da sukan faru lokaci-lokaci. Wannan takarda ta yi nazarin bunƙasar harshen Hausa da aka samu dalilin samuwar rukunin masu ayyukan ta’addanci a yankin jihar Zamfara. Takardar ta yi ƙoƙarin fito da sababbin kalmomi da sassan jimloli da suke da alaƙa da abincin ‘yan gudun hijira da kuma wasu kalmomi da suka shafi rayuwarsu ta zaman gudun hijira. Daga cikin dabarun da aka yi amfani da su wajwen gudanar da binciken akwai: zantawa da ‘yan gudun hijira da ke zaune a sansani daban-daban na Anka da kewaye. Da ƙarshe ana sa ran a fito da sakamakon bincike.","PeriodicalId":352934,"journal":{"name":"East African Scholars Journal of Education, Humanities and Literature","volume":"20 4 1","pages":"0"},"PeriodicalIF":0.0000,"publicationDate":"2023-02-02","publicationTypes":"Journal Article","fieldsOfStudy":null,"isOpenAccess":false,"openAccessPdf":"","citationCount":"0","resultStr":null,"platform":"Semanticscholar","paperid":null,"PeriodicalName":"East African Scholars Journal of Education, Humanities and Literature","FirstCategoryId":"1085","ListUrlMain":"https://doi.org/10.36349/easjehl.2023.v06i02.002","RegionNum":0,"RegionCategory":null,"ArticlePicture":[],"TitleCN":null,"AbstractTextCN":null,"PMCID":null,"EPubDate":"","PubModel":"","JCR":"","JCRName":"","Score":null,"Total":0}
引用次数: 0

Abstract

Ayyukan ta’addanci a jihar Zamfara sun haifar da giɓi a dukkan lamurran da suka shafi tattalin arziki da zamantakewa da tsaro. Bugu da ƙari, wannan ya sa mutane sun bar gidajensu na asali zuwa wasu wurare domin tsira da rayuwarsu da dukiyoyinsu. A wannan takarda an yi ƙoƙarin fito da kalmomin da ‘yan gudun hijira ke amfani da su a yayin zantukansu na yau da kullun da suka shafi aro daga wani harshe da ƙirƙira da faɗaɗa ma’ana. Hakazalika ‘yan gudun hijira na amfani da salon kwaikwaya da haɗa kalmomi biyu su bayar da ɗaya da ɗafi waɗanda suka bunƙasa harshen wajen samun sababbin al’amurra a cikinsa da sukan faru lokaci-lokaci. Wannan takarda ta yi nazarin bunƙasar harshen Hausa da aka samu dalilin samuwar rukunin masu ayyukan ta’addanci a yankin jihar Zamfara. Takardar ta yi ƙoƙarin fito da sababbin kalmomi da sassan jimloli da suke da alaƙa da abincin ‘yan gudun hijira da kuma wasu kalmomi da suka shafi rayuwarsu ta zaman gudun hijira. Daga cikin dabarun da aka yi amfani da su wajwen gudanar da binciken akwai: zantawa da ‘yan gudun hijira da ke zaune a sansani daban-daban na Anka da kewaye. Da ƙarshe ana sa ran a fito da sakamakon bincike.
房屋搜查结果
本文章由计算机程序翻译,如有差异,请以英文原文为准。
求助全文
约1分钟内获得全文 求助全文
来源期刊
自引率
0.00%
发文量
0
×
引用
GB/T 7714-2015
复制
MLA
复制
APA
复制
导出至
BibTeX EndNote RefMan NoteFirst NoteExpress
×
提示
您的信息不完整,为了账户安全,请先补充。
现在去补充
×
提示
您因"违规操作"
具体请查看互助需知
我知道了
×
提示
确定
请完成安全验证×
copy
已复制链接
快去分享给好友吧!
我知道了
右上角分享
点击右上角分享
0
联系我们:info@booksci.cn Book学术提供免费学术资源搜索服务,方便国内外学者检索中英文文献。致力于提供最便捷和优质的服务体验。 Copyright © 2023 布克学术 All rights reserved.
京ICP备2023020795号-1
ghs 京公网安备 11010802042870号
Book学术文献互助
Book学术文献互助群
群 号:604180095
Book学术官方微信