Dr. Adamu Rabi’u Bakura, Abu-Ubaida Sani
{"title":"Kishi A Bakin Makaɗan Baka","authors":"Dr. Adamu Rabi’u Bakura, Abu-Ubaida Sani","doi":"10.36346/sarjall.2022.v04i02.002","DOIUrl":null,"url":null,"abstract":"Manufar wannan maƙala ita ce bitar ma’anar kishi da yanaye-yanayensa, musamman a tunanin Bahaushe. Maƙalar ta bi matakin nazartar waƙoƙin makaɗan baka a matsayin hanyar gudanar da bincike. A cikin waƙoƙin ne ta zaƙule yanaye-yanayen kishi a farfajiyar tunanin Bahaushe. An ɗora akalar nazarin kan tunanin Bahaushe cewa “So so ne, amma son kai ya fi.” A bisa wannan ra’ayin Bahaushe ne takardar ke da hasashen cewa, kowane mutum na da zummar samun ɗaukaka da fice sama da dukkannin tsaransa. Sakamakon binciken ya nuna cewa, ba kamar yadda mutanen da dama ke tunani ba, al’amarin kishi bai taƙaita ga abin da ake samu tsakanin masoya ba kawai. Ya shafi dukkannin ɓangarorin rayuwa. Sannan dalilai da dama na sa a bayyana kishi. Daga ƙarshe takardar ta ba da shawarar bin matakan da za su tabbatar da giyar kishi ba ta kai ga janyo aikata abin da ya saɓa wa hankali da kyakkyawar al’ada da zamantakewar lumana ba.","PeriodicalId":142956,"journal":{"name":"South Asian Research Journal of Arts, Language and Literature","volume":"22 1","pages":"0"},"PeriodicalIF":0.0000,"publicationDate":"2022-03-14","publicationTypes":"Journal Article","fieldsOfStudy":null,"isOpenAccess":false,"openAccessPdf":"","citationCount":"0","resultStr":null,"platform":"Semanticscholar","paperid":null,"PeriodicalName":"South Asian Research Journal of Arts, Language and Literature","FirstCategoryId":"1085","ListUrlMain":"https://doi.org/10.36346/sarjall.2022.v04i02.002","RegionNum":0,"RegionCategory":null,"ArticlePicture":[],"TitleCN":null,"AbstractTextCN":null,"PMCID":null,"EPubDate":"","PubModel":"","JCR":"","JCRName":"","Score":null,"Total":0}
引用次数: 0

摘要

我相信你会很高兴的。我不想去上学什么也不要说我很高兴见到你。唯一的办法就是摆脱麻烦。我不知道我在说什么或者如果你不知道三南达利来,达芙妮,达芙妮,达芙妮。你想去上学吗?
本文章由计算机程序翻译,如有差异,请以英文原文为准。
Kishi A Bakin Makaɗan Baka
Manufar wannan maƙala ita ce bitar ma’anar kishi da yanaye-yanayensa, musamman a tunanin Bahaushe. Maƙalar ta bi matakin nazartar waƙoƙin makaɗan baka a matsayin hanyar gudanar da bincike. A cikin waƙoƙin ne ta zaƙule yanaye-yanayen kishi a farfajiyar tunanin Bahaushe. An ɗora akalar nazarin kan tunanin Bahaushe cewa “So so ne, amma son kai ya fi.” A bisa wannan ra’ayin Bahaushe ne takardar ke da hasashen cewa, kowane mutum na da zummar samun ɗaukaka da fice sama da dukkannin tsaransa. Sakamakon binciken ya nuna cewa, ba kamar yadda mutanen da dama ke tunani ba, al’amarin kishi bai taƙaita ga abin da ake samu tsakanin masoya ba kawai. Ya shafi dukkannin ɓangarorin rayuwa. Sannan dalilai da dama na sa a bayyana kishi. Daga ƙarshe takardar ta ba da shawarar bin matakan da za su tabbatar da giyar kishi ba ta kai ga janyo aikata abin da ya saɓa wa hankali da kyakkyawar al’ada da zamantakewar lumana ba.
求助全文
通过发布文献求助,成功后即可免费获取论文全文。 去求助
来源期刊
自引率
0.00%
发文量
0
×
引用
GB/T 7714-2015
复制
MLA
复制
APA
复制
导出至
BibTeX EndNote RefMan NoteFirst NoteExpress
×
提示
您的信息不完整,为了账户安全,请先补充。
现在去补充
×
提示
您因"违规操作"
具体请查看互助需知
我知道了
×
提示
确定
请完成安全验证×
copy
已复制链接
快去分享给好友吧!
我知道了
右上角分享
点击右上角分享
0
联系我们:info@booksci.cn Book学术提供免费学术资源搜索服务,方便国内外学者检索中英文文献。致力于提供最便捷和优质的服务体验。 Copyright © 2023 布克学术 All rights reserved.
京ICP备2023020795号-1
ghs 京公网安备 11010802042870号
Book学术文献互助
Book学术文献互助群
群 号:481959085
Book学术官方微信